Shagalin bikin mawaƙi Dauda Kahutu da amaryarsa Aishatu Humaira na cigaba da jan hankali, inda ake cigaba da tattaunawa kan bikin a kafofin sadarwa musamman bayan shagalin cin abincin dare na bikin da ...
Fitaccen tauraron Kannywood Adam A. Zango ya bayyana dalilansa na raba gari da matashiyar jarumar nan wadda shi ya fito da ita idanun duniya, Ummi Rahab. Yana bayanin ne sakamakon rahotannin da suka ...